Hausa Songs
Umar M Shareef – Rabuwa
Sponsored Links
Umar M Shareef – Rabuwa (Official Audio) 2017
Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Rabuwa” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Rabuwa Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.