Hausa Songs

Umar M Shareef – Kar Ki Wuce (Audio & Video)

Sponsored Links

An saki videon sabuwar wakar nan mai suna “Kar Ki Wuce” ta cikin film din nan mai suna SARKI GOMA ZAMANI GOMA wadda fitaccen mawakin na masana’antar kannywood ya raira wato Umar M Shareef wanda yanzu haka zamu ajiye muku videon wannan waka domin ganin yanda salon wakar yake.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Kar Ki Wuce Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Related Articles

Umar M Shareef – Kar Ki Wuce Mp3 Download

Watch Now

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music na tabbata idan kana ziyartar wannan shafi babu shakka zaka dinga samun farin ciki azuciyarka na ganin abinda kakeso kodayaushe.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button