TOFA! Martanin Dr. Abdallah Gadon Kaya akan fim din Makaranta wanda ake iskanci a ciki – kannywood

TOFA! Martanin Dr. Abdallah Gadon Kaya akan fim din Makaranta wanda ake iskanci a ciki – kannywood

Dr. Abdallah Gadon Kaya yayi wani dan tsokaci akan film din da aka shirya shi na hausa film wanda aka fito iskan a fili, Wannan film yasa mutane da dama fadar abinda yake bakinsu akan harkar film din hausa, wanda suke cewa a haka ake cewa film din hausa tarbiya ake koyawa.

Wanda yanzu haka masu ziyartar wannan shafi namu mai albarka zaku iya kallon wannan bidiyo da Dr. Abdallah Gadon Kaya yayi magana mai ma’ana akansa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button