Hausa Videos
Salim Smart – Magani (Official Video) 2021
Sponsored Links
Salim Smart ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Magani.” Wadda a yan kwanakin nan yasaki audio din ita wannan waka, ganin yanda mutane suka nuna sha’awarsu akan wannan waka yasa wannan mawaki yayi video dinta.
Yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka mai suna Magani a kasan wannan rubutun.
Watch Now
Kukasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.
![[Music] Yemi Alade – Give Dem [Music] Yemi Alade – Give Dem](/wp-content/uploads/2019/09/Yemi-Alade-Give-Dem-video-220x150.jpg)
![Guchi – Scatter My Head ft. Zlatan [video] Guchi – Scatter My Head ft. Zlatan [video]](/wp-content/uploads/2021/12/Guchi-Scatter-My-Head-video-220x150.webp)

![[VIDEO]: Momme Gombe - Soyayya Ft. Auta Waziri & Khairat Abdullahi Momme Gombe - Soyayya](/wp-content/uploads/2022/01/Momme-Gombe-Soyayya-390x220.jpg)


![[VIDEO]: LAMBA - Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya LAMBA - Umar M Shareef Ft. Maryam Yahaya](/wp-content/uploads/2022/01/LAMBA-Umar-M-Shareef-Ft.-Maryam-Yahaya-390x220.jpg)

![[VIDEO]: Salim Smart - Muradin Zuciya Salim Smart - Muradin Zuciya (Official Video) 2022](/wp-content/uploads/2022/03/Salim-Smart-Muradin-Zuciya-Official-Video-2022-390x220.jpg)



