Hausa Songs
Lsvee Ft. Ali Jita – Makiya
Sponsored Links
Fitaccen mawakin Hausa Hip Pop wanda akafi sani da Lsvee ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Makiya” Dashi da babban mawakin masana’antar kannywood wato Ali Jita.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa akan lokaci.