Hausa Hip-Hop
Lil Prince – Dabaru Ft. Lsvee
Sponsored Links
Lil Prince yasaki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Dabaru“. dashi da Lsvee wannan waka ta bada wani salo mai dadi gaskiya zanso ace masoya wadannan mawaka kun saurari wannan waka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lil Prince – Dabaru Ft. Lsvee – Mp3 Download domin sauke ta a wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Lil Prince – Dabaru Ft. Lsvee – Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.