Hausa Videos
[VIDEO]: Daddy Hikima – Inkabi Zuciya Ft. Momy Niger
![[VIDEO]: Daddy Hikima - Inkabi Zuciya Ft. Momy Niger Daddy Hikima - Inkabi Zuciya Ft. Momy Niger (Uku Sau Uku)](/wp-content/uploads/2022/05/Daddy-Hikima-Inkabi-Zuciya-Ft.-Momy-Niger-Uku-Sau-Uku.jpg)
Sponsored Links
Daddy Hikima – Inkabi Zuciya Ft. Momy Niger (Uku Sau Uku)
Fitacciyyar youtube channel din nan mai suna Aka Anfara wadda take kawu muku series film din mai dogon zango wato Uku Sau Uku ta saki daya daga cikin wakokin film din wanda Umar MB ya raira da Shamsiyya Sadi wanda yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka.
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.