[Lyrics] Larabeey – Tazarce Da Hula
![[Lyrics] Larabeey - Tazarce Da Hula [Lyrics] Larabeey - Tazarce Da Hula](/wp-content/uploads/2019/04/IMG_20190407_205641_031.jpg)
Larabeey Tazarce Da Hula Lyrics
Intro
Basauki Ai
Larabeey
Ahhhaaaa
Chorus
*Tazarce Da Hula
*Munsaka Tazarce Da Hula
*Shigan Hausawa Ne
*Manyan kaya Da Hula
*Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
*Inna Wuce Haba Kai Dole Ka Kalla
*Tazarce Da Hula
*Munsaka Tazarce Da Hula
*Shigan Hausawa Ne
*Manyan kaya Da Hula
*Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
*Inna Wuce Haba Kema Dole a Kalla
Bars 1
*Tazarce Da Hula
*Wanna Shigan Hausawa Ne
*Da Gani Ba Tambaya
*Kasan Dan Hausawa Ne
*Mata Susa Atampa
*Muko Mu Sanya Jumper
*Wajen Swaggu
“Hausawa Mun Kulle Kofa
*Ai Mune Yan Arewa
*Nazo Da Yar Sarewa
*Sai Insaka Babban Riga
*Inna wuce Ku Waiga
*Yau Nasako Tazarce
*Girma Nazo Ku Kauce
*Nadaina Saka Gucci Da Versace
*Dan Hausa Aini Sai Tazarce
Chorus
Tazarce Da Hula
Munsaka Tazarce Da Hula
Shigan Hausawa Ne
Manyan kaya Da Hula
Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
Inna Wuce Haba Kai Dole Ka Kalla
Tazarce Da Hula
Munsaka Tazarce Da Hula
Shigan Hausawa Ne
Manyan kaya Da Hula
Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
Inna Wuce Haba Kema Dole a Kalla
Bars 2
*Kowani Tsuntsu Kukan Gidansu yake
*Hausawa Ansan Da Mutunci Muke
*Mu Rike Al’adunmu Fa Kar Musake
*Mu Watsar Da Batun Turawa Dan Cutar Mu Suke
*They Just Turn Our Brain
*I Just Said Again
*Hausa We Got A Swagg
*I Said It Back To Back
*We Got Babban Riga Rigan Saki *We Got A Swagg
*Basu Saka Kayan Mu We Know That They Hate Black
*Duba Swaggu From Head To Toe
*Tazarce Da Hula That’s How We Roll
*Dattawa Shigan Turawan Basu So
*That’s Why Larabeey Me I Keep It Low
Chorus
Tazarce Da Hula
Munsaka Tazarce Da Hula
Shigan Hausawa Ne
Manyan kaya Da Hula
Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
Inna Wuce Haba Kai Dole Ka Kalla
Tazarce Da Hula
Munsaka Tazarce Da Hula
Shigan Hausawa Ne
Manyan kaya Da Hula
Hanuna Ga zoben Azurfa
Harda Tagulla
Inna Wuce Haba Kema Dole a Kalla