Hausa Videos
Labarina Season 4 Episode 12 Kadan Daga Na Ranar juma’a
Sponsored Links
Daraktan labarina malam aminu saira kamar yadda ya saba yana fitar da kadan daga cikin shirin zai da gabata nan daga na shirin labarina inda kuma ko a wannan karo ya cigaba da a cikin zango na hudu.
Labarina shiri ne da yake da chakwakiya sosai a cikinsa wanda duk mai kallon shirin yana mamakin irin yadda sumayya ta cire tsoro ta maresa wanda shima kansa yayi mamaki karshen zango na hudu.
To yau mun zo muku da tsokacin daga cikin kashi na 4 daga cikin zango na hudu da zaku iya kallo kai tsaye daga tashar yourtube ta mai bada umurnin shirin aminu saira.
Wannan zango akwai chakwakiya sosai a cikinsa domin kuwa irin yadda ake taɓar saka tsakanin masoya a cikin shirin .
![Davolee – Festival Bar 2 [Mp3 Download] Davolee – Festival Bar 1 mp3 download music davolee](/wp-content/uploads/2020/06/Davolee-Festival-Bar-1-220x150.jpeg)


![[VIDEO]: Salim Smart - Kaddarar Masoya || Abdul M Shareef || Asiya Muhd || Hairat Abdullahi [VIDEO]: Salim Smart - Kaddarar Masoya || Abdul M Shareef || Asiya Muhd || Hairat Abdullahi](/wp-content/uploads/2022/03/1wPYYnAmE5s-HD-390x220.jpg)
![[VIDEO] lilin Baba - Mata (Official Video) Starring Ummi Rahab - Azima - Ladidi - Meleri - Aliyu 2022 lilin Baba - Mata (Official Video) 2022](/wp-content/uploads/2022/01/lilin-Baba-Mata-Official-Video-2022-390x220.jpg)







![[VIDEO]: Lilin Baba - Yarinya Lilin Baba - Yarinya (Official Video) 2022](/wp-content/uploads/2022/05/Lilin-Baba-Yarinya-Official-Video-2022-390x220.jpg)