Kannywood
Bidiyo: Ankwantar da Daso a Asibiti

Sanadiyyar abinda Delegate suka yiwa Mama Daso hakan ya jawo an kwantar da ita a gadon Asibiti wanda yanzu haka zaku iya kallon wannan bidiyon akasan wannan rubutun.
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.