Hausa Hip-Hop
Feezy Ft Dj AB – Cele
Sponsored Links
Feezy Ft Dj AB – Cele
Feezy Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Cele” Wannan Waka Ta Hada Da Fitaccen Mawakin Hausa Hip Pop Wato Wanda Akafi Sani Da Dj AB Gaskiya Zanso Masoya Wannan Mawaka Suji Wannan Waka Saboda Tayi Dadi Sosai.
Feezy has released his new song “Cele“. This song features the famous Hausa hip pop singer who is better known as Dj AB.
Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Wannan Waka Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.
Kasance Da Hausadrop.Com A Kodayaushe Domin Samun Sababbun Latest Update Akan Kannywood, Wakokin Hausa, Labaran Duniya Da Daisauransu.