Hausa Songs
Auta Waziri – Zuciya ke kauna
Sponsored Links
Auta Waziri yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Zuciya ke kuna”.
Wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.
Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.