Abdul D One – Dr Zee

Advertisement

Abdul D One ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Dr Zee” itama tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “NABEELA“. Gaskiya zanso masoya wannan mawaki su saurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button