Hausa Videos
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 8
Sponsored Links
Matar Mutum Biyu Season 1 Episodes 8
Kahutu Entertainment yasaki Series Film din nan nasa mai suna “Matar Mutum Biyu” yayi kyau sosai yazo da salo mai ban sha’awa kubiyo domin ganin yadda zata kaya Mungode.
Film ne wanda yazo da Labari mai rikicin Gaske wanda ta auri maza har guda biyu batare da kowa ya sani ba Amma kubiyo domin ganin yadda Abin zai kasance Mungode.
Watch Now
Kasance da HausaDroP.Com domin kawo muku sabbin wokoki da labarai domin nishadantar daku mungode.