Lyrics: BOC Madaki Zafi (lyrics)
ZAFI LYRICS
Artist: Boc Madaki
Album: No English
Track: Zafi (lyrics)
INTRO
*What!
*Yanda Za Mu Yi Ta Kenan
*I Mean This Is How We Going Do It
CHORUS
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
*See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
*They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch Topic

VERSE ONE
*Bari Mu Dan Yi Wasa!
*Awoyi Ashirin Da Hudu Cikin Kowace Rana
*Nazari Na Ke Tukuru Domin In Tsorata Fama
*Crazy In Love With Hip Hop, I’m A Microphone Mahaukaci
*All Is Well, Baiwa Ne Kawai Daga Mahallaci
*B.O.C! Baki Radau Kamar Miyar Anguwa
*That’s The Life I Choose,Ai Ba Ni Da Niyar Chanzuwa
*Don Idan Na Tuba Don Wuya Babu Lada
*Allah Da Iko, Chan A Baya Sun Ba Mu Rata
*Yanzu Kure Tseren Su Na Ke Kira Foffoti
*I’m Too Fast For Blues So I Watched Them Pop Rochi
*Ku Je Ku Ce Wa Nas Da Jay Z Fa Su Yi Dammara
*Cos The Boy Is Ever Blazing Like Wutar #########
*Na Kan Sa Mahassada Kuka Da Cizon Hakora
*(I’m Sick And Tired Of Trying) Ni Ma Da Ciwo Na Koya
*Kadan Da Na Hakura Amma Yanzu Na Warke
*Simple! Amma Ya Sa Ogan Su Ya Charke
CHORUS
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
*See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
*They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch Topic
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
*See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
*They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch Topic
VERSE TWO
*I Go Higher Everyday Shi Ya Sa NaKe Da Dada
*It’s Natural, Rokon Ubangiji Ake A Gada
*Na Kasuwa Bai Da Kyau Amma Yana Da Sada
*I’m A Real Stunner Amma Sama Da Wada
*Ba A Sa Ni Dole, Idan Na Ce Zanyi Zanyi
*Ko A Birnin Moscow Zan Iya Wanka Da Ruwan Sanyi
*Fans Everywhere Har Nema Na Ke In Sha Dumi
*I Love You All My People Don In Babu Ku Ai Babu Ni
*From A Weak Man You Transformed Me To A Jarumi
*Maganar Maza Mu Ke, Meye Na Kiran Omawumi?
*Cos She’s Beautiful? Ai Ni Ma Na San Tana Da Kyau
*Amma Kamun Ka Ga Gobe Ai Sai Ka Gama Da Yau
*Goodluck, Na Zamo Shugaba Daga Wakili
*Shi Ya Sa Ba Na Magana Idan Babu Dalili
*Ji Mana, Share Maganar ######
*Idan Ka Iya Ka Iya Ne, Rashidi Yakini
CHORUS
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
*See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
*They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch Topic
*Wannan Shi Ne Dalilin Da Ya Sa In Ke Da Zafi,
(Zafi,Zafi,Zafi,Zafi)
*See I’m Hot Cos I Hail From The Tropic
*Dumi Su Ke Bida? Toh Ai A Kawo Wuta Na Fi,
(Na Fi,Na Fi,Na Fi,Na Fi)
*They Ain’t Saying Nothing So I Make ‘Em Switch Topic
VERSE THREE
*Kira A Kan Kira Kullun Number Na Is Busy
*Young Money Millionaires, Sun Fara Kira Na Weezy
*Ban In Sa A Aljihu, Ku Je Ku Ce Wa Madugu…
*…Ya Ce Wa Stesh Hassan Da Hussaini Yau Sun Shiga Uku
*Kauna Ta Fara Addaba Kamar Annoba
*We’re Driving Them Crazy, A Dari Biyu Mu Ke Aloba
*Yau Ne Yau, Tsohuwa Da Tumbudi
*Makaho A Dakin Banki Yana Batun Kudi
*Akwai Yaudara, Na Ga Karuwa Da Lullubi
*Kadan Da Mai Kaza Ya Ci Kai A Garin Fushi
*Amma Na Ce Ma Shi Ya Sa Sorry Ya Mari Forget
*Surki Zan Ba Shi Don Ya Gaza Wa Shan Moet
*Abun Takaici, Sarki A Bani Bani
*Don Ya Rasa Dukiyar Sa Da Karfi Wa Chali Chali
*Hhahahaha! Dariya Na Ke
*Sun Ga Kare Sun Gudu, Ni Kam Ga Ni Na Dake