Allah Sarki!! Cikin Kuka Wanda Ya Kashe Hanifa ya bukaci kotu tayi Masa adalci

Wanda ya shirya Kuma ya dauki nauyi Hadi da aiwatar da Kisan karamar yarinya hanifa yayi wasu kalamai masu ratsa zuciya

Wanda ya aikata wannna mummunan abin Allah wadai

Ya bukaci da a yanke Masa hukunci Lisa ba tare da Tausaya Masa ba

Duba da yadda Shima Bai nuna Imani ko tausayawa ba ga karamar yarinya hanifa

Source: HausaBlogng.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button