Auwal Isah ya kwancewa jaruma Hadiza gabon zani a kasuwa ya bayyana wasu abubuwa

Auwal Isah ya kwancewa jaruma Hadiza gabon zani a kasuwa ya bayyana wasu abubuwa

Subhanillahi Yadda Rigima Ta Barke Auwal Isah Yayi Kaca Kaca Da Hadiza Gabon.

Wani Al’amari Sabo Mai Ban Mamaki Shine Ta Yadda Wani Jarumin Kannywood Mai Suna Auwal Isah Jarumin Da Yafi Fitowa A Shiri Mai Dogon Zango Irin Su Aduniya Da Izzar So Ya Fito Ya Caccakaki Hadiza Gabon.

Jarumin Yayi Wata Magana Ne Aka Rashin Kunyar Da Jarumar Tayi Ga Wadda Ya Kawota Masana’antar Kannywood.

Kamar Yadda Kuka Sani De Jaruman Kannywood Mata Mafi Akasarin Sunkai Iya Raina Na Gaba Dasu Daga Zarar Sunji Aljihusun Ya Cika Maki ,Suna Gani Kamar Sunfi Karfin Kowa.

Saide Ayau Munci Karo Da Wallafawar Jarumi Auwal Isah A Shafinsa Na Instagram Kamar Haka.

Shin Mai Sauraro Bayan Ka Kaga Wannan Bidiyan Mai Ka Fahinta Game Da Magana Da Wannan Jarumin Yayi Akan Hadiza ,Zamo So Karben Ra’ayoyinku A Sahen Mu Na Tsokaci.

Sannan Muna Da Bukatar In Wannan Ne Karon Ka Na Farko A Wannan Site Din Namu Ka Dannan Kararrawar Sanarwa Domin Sanar Dakai Da Zarar Mun Dora Sabon Labari.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button