Wallahi Ina Daf Da Kiran Ruwa Matukar Ba’ayimin Aure Ba 😂😂😂

Abun mamaki baya karewa a duniya, wannan labarine mai jan hankali duba da yadda mace take da kunya amma sai gashi a wani bangaren wata tsaleliyar Budurwa tace “Wallahi Ina Daf da Kiran Ruwa Indai Ba’ayimin Aure ba” turkashi wannan budurwa mai suna Aysha Yari tayi wannan magane ne a shafinta na sada zumunta na twitter.

Jama’a da dama a shafin na wannan budurwa sun tofa albarkacin bakinsu inda wasu ke ganin bai kamata a matsayinta na ‘Ya mace ta fito karara tayi wannan furuci ba wasu, kuma na ganin cewa ta kyauta tunda ba laifi dan mace tace ayimata Aure!

To akarshe dai HausaDrop nayimata addu’ar Allah yakawo mata Miji nagari sannan addu’a yakamata wannan budurwa tarika ba bayyana jikinta kamar haka ba a shafin sada zumunta.

kamar yadda kuke gani duka dai wadannan hotuna masu jan hankali Ayshar ce tasanyasu a cikin shafin nata na twitter.


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button