N-Power Ta Fadi Yanda Mutum Zai Gyara Bayanansa Idan Baiji Payment Ba Na N-Power Batch C

Hukumar N-power ta fara biyan kudaden N-power na Batch C1 ga dukkan wadanda suka nema tareda cika dukkan ka’idojin da hukumar ta sanya a  inda hukumar ta fara biyan kudaden a makon daya gabata.

Hukumar ta bayyana cewar dayawan dalibai nada matsalar rashin biyan kudin, hakan ya samo asali ne daga matsalar bayanansu na banki a inda hukumar ta bayyana cewar duk wanda keda wannan matsala daya gaggauta rubuta bayanansa na banki ya ajiyesu kusa dashi a inda hukumar zata ringa kiran wadanda keda wannan matsala domin tabbatarwa da kuma gyara wannan matsala.

Hukumar ta fitar lambobin waya na musamman domin a tuntubeta ga wadanda wannan matsala ta shafa domin gaggauta magance wannan matsala kamar haka: 092203102, 018888148


Follow Hausadrop On Facebook

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button