Hamisu Breaker – Alkhairi EP (Complete Album) 2021
Babban mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da Hamisu Breaker ya sanar da ranar da zai saki sabon album dinsa mai taken suna “ALKHAIRI EP”.
Yayi wannan sanarwa ne a kafar sada zumunta ta Instagram, zai saki wannan sabon album din nasa a ranar 21 July, 2021, wato ranar laraba daya ga Sallar idi Babba.
Na tabbata wannan sabon album da wannan shahararren mawaki na kannywood zai fito dashi zai matukar bawa masoyansa mamaki sosai, saboda irin yadda wannan mawaki yake zuzuta wannan album.
Track List
- Manyan Mata
- Assalamu Alaiki
- Habibty
- Soyayya
- Ki Bani Dama
- Na Fara Soyayya
- Muradin Zuciya
- Gimbiya
- So Gaskiya Ne
- Sirrina
- Kada Kibari
- Dani Dake
- Sarauniya Ta Boye
- Jinin Jikina
BONUS TRACK
PRODUCTION CREDITS
TRACK 1, 2, 3,5,8,11,14 PRODUCTIONS BY: KASHEEPU. 11 CO-PROD BY: PRINCE NA KASHEEP 4. 7 BY: PRINCE NA KASHEEP, 6 BY: ZAHARADDEN AMJAD, 9 BY: NAZIRU MAI ATAMFA, 13 BY: ABDUL ZIRO, CO-PROD BY: KASHEEPU, GUITAR BY: ISMA’IL GUITER, BONUS TRACK PROD. BY NAZIRU MAI ATAMFA, ARTWORK BY SADEEQ GRAPHIX, ALL SONGS MIXED AND MASTRED BY MIDGET MIX.