Hausa Songs
Umar M Shareef Ft Momee Gombe – Tambarin Girma (Official Audio) 2021

Sponsored Links
Umar M Shareef yasaki sabuwar wakarsa mai taken suna “Tambarin Girma” tana daya daga cikin shirin film din nan wato ZAINABU ABU wanda a yanzu haka ana haska film din a Cinema ta Shoprite Ado Bayero Mall.
Read More: Umar M Shareef Ft Momee Gombe & Ali Nuhu – Babu Zato (Official Audio) 2021
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna alamar Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.