Hausa Songs
Mr Bangis – Sound Of Love (Complete Album) 2021
Sponsored Links
Matashin mawakin nan mai wakokin soyayya wanda akafi sanin sunasa da Mr Bangis yakara sakin zazzafan Album dinsa mai taken suna “Sound Of Love”. Kai daga jin sunan wannan album ba sai ance ma zai dadi ba saidai kasaurara.
TRACK LIST:
Wannan sune wakoki goma da wannan matashi mai suna Mr Bangis ya fitar a wannan shekara ta 2021.