Networking

Yadda Ake Komawa Tsarin RCCG Na Airtel 2021

Sponsored Links

Airtel RCCG Plan wani sabon SIM ne na Airtel wanda zai baka damar kayi kira na wani tsawon lokaci. Wanda idan kasaka naira 100 zaka kira duk layin da kakeso har na tsawon mintina 40.

Tambaya: Menene Airtel RCCG?

Amsa: Wani tsarine mai kyau wanda zai baka damar kasaka naira 100 kuma kayi kira na tsawon mintina 40, a kowane saka kati da zakayi.  

Tambaya: Ta yaya zan cancanci wannan tsarin? 

Amsa: kusani cewa shi wannan SIM yana da abin mamaki sosai, kuma anyi wannan sim ne saboda sabon abokin ciniki sim din baya zuwa a tsowan layi saidai sabo, idan mutum yana so amayar dashi tsarin zai iya izuwa office din Airtel din.

Tambaya: Ta yay azan same shi?

Amsa: Zaka iya  ziyartar kowane ofishin Airtle mafi kusa da kai, ko kuma kowane kantin dillalan su.

Tambaya: Ta yaya zan iya cajin RCCG na?

Amsa: Simple dial *126*1*pin# ko kuma bayan kasaka katin zaka iya danna *234*Amount#

Tambaya: Zan iya saka kati fiye da naira 100?

Amsa: Hakika zaka iya, a kowane saka naira 100 zasu baka mintina 40. Kudin naka zai ninku kamar haka:

Idan kasaka naira 200 zasu baka mintina 80 idan kuma kasaka naira 300 zasu baka mintina 120.

  • Idan kasaka N400 zasu baka mintina 160.
  • Idan kasaka N500 zasu baka mintina 200.
  • Idan kasaka N600 zasu baka mintina 240.
  • Idan kasaka N700 zasu baka mintina 280.
  • Idan kasaka N800 zasu baka mintina 320.
  • Idan kasaka N900 zasu baka mintina 360.
  • Idan kasaka N10,000 zasu baka mintina 400, wow!! Har zuwa rashin iyaka.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button