Hausa Videos
[VIDEO]: Auta Mg Boy – Duniyar So
Sponsored Links
Auta Mg Boy – Duniyar So Official Video 2022
Fitaccen mawakin masana’antar kannywood wanda akafi sani da Auta Mg Boy ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Duniyar So” kowa yasani Auta Mg Boy mawaki ne dayake wakokin soyayya masu dadi kuma masu ratsa zuciya.
Yanzu haka zaku iya kallon bidiyon wannan waka mai suna Duniyar So
Watch Now
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.