Hausa Songs
Umar MB – Kin Ba Ni So Ft. Shamsiyya Sadi
Sponsored Links
Umar MB yasaki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Kin Ba Ni So” featuring Shamsiyya Sadi wannan waka anzubar da kalaman soyayya masu nishadantarwa.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Kin Ba Ni So Ft. Shamsiyya Sadi Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music.