Hausa Songs
Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki
Sponsored Links
Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki (Official Audio) 2017
Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ni Maraya Ne Bibki” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Ni Maraya Ne Bibki Mp3 Download dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.