Mahaifiyar hanifa Tayi wasu kalamai Akan kashe yarta _ ya kamata kowa yaji kalaman ta

Advertisement
Mahaifiyar karamar yarinya hanifa ta bayyana cewa tayi bakin cikin rasa yarta hanifa
Hakq zalika tashi ga matukar rudani da tashin hankali Bayan da ta nemi Yar ta ta Sara
Tsawon lokaci Ina cikin bakin cikin da tashin hankali duk ta dalilin rashin ganin yata hanifa
Babban abin bakin cikin shine bamu taba haihuwa ba da Miki na sai hanifa
Kuma muna matukar kaunar ta da begen ta Hadi da kewar Yar mu hanifa
Mina rokon allh ya jikanta da rahama ya karbar Mata hakkin ta na batji ba bata gani ba
Source: HausaBlogng.Com