Hausa Songs
Hussaini Danko – So
Sponsored Links
Ina ma’abota jin wakokin hausa a yau fitaccen mawakin nan mai suna Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “SO“. Wannan waka kai daga jin sunanta kasan za’a fadi kalaman soyayya masu dadi.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – So Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Hussaini Danko – So Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.