Kannywood
-
Kannywood Za Ta Iya Gogayya Da Takwarorinta Na Duniya – Rukky Alim
Rukayya Ahmad Aliyu, wadda aka fi sani da Rukky Alim jaruma ce a Masana’antar Kannywood da yanzu take jan zarenta…
Read More » -
Matsayin da na ba mahaifina na gida, shi na bai wa Adam Zango, Jaruma Tumba Gwaska
Bayan wani gidan talabijin na FarinWata ya yi hira da jaruma Tumba Gwaska, an tambayeta akan yadda take da alaka…
Read More » -
Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata
Wata Fitsara Da Kwatanta Yin Zinah A Wajen Biki Da Sunan Wayewa Malamai Sun Fusata Akai. Innalillahi wa’inna ilaihir rajiun…
Read More » -
Ban San Mutumin Da Ya Maka Ni A Kotu Kan Maganar Aure Ba – Hadiza Gabon
Fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Gabon ta karyata batun mutumin da ya zarge ta da yaudararsa tare da cinye masa kudi…
Read More » -
Ya Maka Hadiza Gaban A Gaban Kotu Saboda Ta Ki Auren Shi
Wani maigidanci mai kimanin shekara 48 ya maka jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Hadiza Gabon, a gaban wata kotun shari’ar…
Read More » -
Zaben APC: Tinubu Da Osinbajo Sun Ja Layi
Yunkurin samar da dan takarar shugaban kasar jam’iyyar APC daga yankin Kudancin Najeriya ta hanyar masalaha ya faskara. Aminiya ta…
Read More » -
Bidiyo: Ankwantar da Daso a Asibiti
Sanadiyyar abinda Delegate suka yiwa Mama Daso hakan ya jawo an kwantar da ita a gadon Asibiti wanda yanzu haka…
Read More » -
Kamar Safara’u da Salma: Rayya ta saki zazzafan bidiyon wakar gambararta ta farko
Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya ta Kwana Casa’in ta saki bidiyon wakar gambararta ta farko. Kamar yadda…
Read More » -
Abin Da Ya Sa Nake Son Rabi’u Rikadawa – Ladidi Tubeless
Jarumar finafinan Kannywood Ladidi Abdullahi, wacce aka fi sani da Ladidi Tubeless, ta ce a harkar fim gaba daya babu…
Read More » -
Rungumar da akayiwa tsohuwar matar sani Danja Mansurah isah ya janyo cece kuce
Wani hoton daya daga cikin tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood kenan Mansurah isah kuma tsohuwar matar…
Read More » -
Kullum Kara Kaunar Adam A. Zango Nake Yi – Safiya Chalawa
Safiya Chalawa, matar jarumi a Masana’antar Kannywood, Adam A. Zango, ta bayyana yadda kullum take kara son shi. Safiya ta…
Read More » -
Aure Ya Kusa Ya Kullu Tsakanin Ummi Rahab Da Lilin Baba
Alamu na nuna cewa mawaki kuma jarumin da ya dauki nauyin fim din Wuff mai dogon zango ya kusa ya…
Read More » -
Rarara Ya Gwangwaje ’Yan Kannywood 57 Da Kyautar 50,000 Kowannensu
Fitaccen mawakin wakokin siyasar Kannywood, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara ya gwangwaje ’yan Kannywood mutum 57 da kyautar kudi N50,000…
Read More » -
Kalaman Sarkin Waka: Mun yi dawafi a kanka, mun hada ka da Allah, Jarumai maza a Saudiyya
Batun rigimar Sarkin Waka da Nafisa Abdullahi, duk da dai wadanda suka fara rigimar sun yi shiru, wasu daga cikin…
Read More » -
Jaruma Maryam KK ta yi wa wani malami Raddi, wanda ya ce Almajiri daya da allonsa ya fi gaba daya Kannywood daraja
Jarumar Kannywood mai tasowa, Maryam KK ta nuna rashin jin dadinta akan kalaman zargin fasikanci da wani malami yayi wa…
Read More » -
Baki da ilimin addini – Fati Slow ta shigarwa sarkin waka, ta yiwa Nafisa Abdullahi wankin babban bargo
Tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Usman da aka fi sani da Fati Slow ta fito ta goyi bayan caccakar abokiyar sana’arsu,…
Read More » -
Kullun burinka ka zagi yan fim: Maryam Booth ta yi martani ga Naziru sarkin waka
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maryam Booth ta shiga sahun masu adawa da iyayen da ke tura yaransu wani waje da sunan…
Read More » -
Shin Matasa Na Koyon Dabanci A Fina-Finan Hausa?
A watan Satmban 2021 ne Gwamnatin Kano ta sanar da haramta nunawa ko sayar da fina-finan Hausa masu tallata dabanci,…
Read More » -
Martanin Sarkin Waka ga Nafisa: Idan kana son ganin ‘ya’yan da iyaye suka haifa suka kasa kulawa da su ka taho masana’antar fim
Fitaccen mawakin nan na masana’antar shirya fina-finan Kannywood, Naziru M. Ahmad (Sarkin Waka), ya ce idan ana neman ’ya’yan da…
Read More »