Addini

 • Chackson – Money In The Bank

  Checkout this new song ‘Money In The Bank’ by Chackson mp3 Audio. Veteran and talented Nigerian vocalist “ChackSon” has released…

  Read More »
 • Sheikh Dahiru Bauchi

  Sheikh Dahiru Bauchi Ya Ce A Ajiye Azumi

  Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana cewa muddin aka samu mutum fiye da biyar adilai a garuruwa…

  Read More »
 • Goman Karshe: Dama Ta Karshe Ga Mai Neman Rahamar Allah

  Daga Muhammad bin Mabrouk Lu’awani Masallacin Khalid bin Walid, Saudiyya Fassarar Salihu Makera Huduba ta farko Hamdala da taslimi, Bayan…

  Read More »
 • Ba dole bane saka hijabi ga mata, Cewar Yariman Saudiyya

  Yariman saudiyya ya ce mata suna da dama Su sanya tufafin da suke so Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya…

  Read More »
 • Mene Ne Hukuncin Wanda Ya Yi Buda-Baki Da Jima’i?

  Amsawar Dakta Jamil Zarewa, Jami’ar ABUAssalamu alaikum. Malam barka da warhaka, da fatan kana nan lafia. Malam mene ne hukuncin…

  Read More »
 • Sweden

  Innalilahi: kona Qur’ani a kasar Sweden ya tada kura,zanga-zanga ta barke

  Wasu masu tada kayar baya sun kona Qur’ani Kafofin yada labaran kasar sun bada rahoton cewa mutane uku a garin…

  Read More »
 • Hukuncin Saduwa Da Azumi

  Mijina Ya Takura Min Mun Saduwa A Ramadana cewar wata Matar Aure Ina Mafita

  Mallam don Allah a taimaka min da mafita, Allah ya sanya wa zuri’arka albarka. Mallam ya bata ansa a saukake,…

  Read More »
 • Zariya

  Za A Fara Musayar Dalibai Tsakanin Makarantar Jikan Inyass Da Ta Izala A Zariya

  Daya daga cikin jikokin fitaccen Shehunnan nan a Darikar Tijjaniyya a duniya, Sheikh Ibrahim Inyass, wato Sheikh Abdullahi Bin Sheikh…

  Read More »
 • fim din Makaranta

  TOFA! Martanin Dr. Abdallah Gadon Kaya akan fim din Makaranta wanda ake iskanci a ciki – kannywood

  TOFA! Martanin Dr. Abdallah Gadon Kaya akan fim din Makaranta wanda ake iskanci a ciki – kannywood Dr. Abdallah Gadon…

  Read More »
 • Sayyada Fatima ‘Yar Manzon Allah S.A.W

  Wata Jarumar Nollywood dake Kudancin Nageriya ta bada kyautar makudan Kudade sabida Soyayyar Sayyada Fatima ‘Yar Manzon Allah S.A.W

  Wata kirista ta bada kyautar makudan kudade sabida soyayyar Sayyada Fatima ‘Yar Manzan Allah S.A.W. Hakika wannan wani abin alfahari…

  Read More »
 • Subahanallah wata Mata ta hada Maza da Mata waje daya take jagorantar su Sallar Juma’a

  Subahanallah: wata Mata ta hada Maza da Mata waje daya take jagorantar su Sallar Juma’a

  A yau ne muka sami wata wallafar bidiyon daga tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube inda a cikin bidiyon…

  Read More »
 • Yadda Zaku Gane Matar Auren Datake Zinah Ta Kafarta Cewar Malam Abdullah Gadon Kaya Kalli Sabon Wa’azinsa

  Kamar Yadda Kuka Sani A Yanzu Muna Wani Lokaci Da Tsoron Allah Yayi Karanchi Duba Da Karshen Duniya Da Kuma…

  Read More »
 • An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani

  An bayyana manya manyan abubuwa guda (61) da suke haddasa mutuwar aure a wannan zamani

  Abubuwa guda sittin da daya (61) wanda suke kawo mutuwar aure, daga Malam Aminu Ibrashim Daurawa. Kamar yadda wasu daga…

  Read More »
 • Da kazantar masu Maulidi gara kazantar masu Luwadi Sheikh Anas Taufiq yayi karin bayani kan furucin sa

  A wannan satin da yagata malaman Izala da malaman Darika suna maganganu tare da cece-kuce akan wata magana da Sheikh…

  Read More »
 • Kuskure Ne Mutum Ya Ji Cewa Shi Akan Daidai Yake, Saura Ba A Daidai Suke Ba

  Kuskure Ne Mutum Ya Ji Cewa Shi Akan Daidai Yake, Saura Ba A Daidai Suke Ba

  Daga: Muhammad Rabi’u Jogana Jarumi kuma darakta a masana’antar Kannywood Ibrahim Bala ya bayyana yadda mutum yake kasancewa munafiki ta…

  Read More »
 • Jinin Haila

  ABUBUWAN DA HAILA TAKE HANAWA

  Da sunan Allah mai rahma mai jinkai Allah kai salati da salami ga mai garin madina Bayani akan jinin haila…

  Read More »
 • Jinin Haila

  Bayani Akan Jinin Haila ko Jinin Al’ada Asaukake Kashi Na Uku

  Da sunan Allah mai rahma mai jinkai, Allah kayi salati da salami ga mai garin Madina. Bayani Akan Jinin Haila…

  Read More »
 • Back to top button