Abinda yasa na Bawa Ladi Cima Miliyan 2 – Naziru Sarkin Waka

Advertisement

Rikicin jaruman Kannywood ya zamewa ladi cima gobarar titi domin tayi korafin baa taba bata naira dubu hamsin ba tunda take harkar film shejaru a ru aru yau naziru sarkin waka ya bata naira milian 2 kyauta.

naziru m Ahmad wanda akafi sani da sarkin wakan sarkin kano sanusi lamido sunusi ya bayyana cewar ya bata nakra milian biyu ne ba domin komi ba sai kawai domin ta samu sa sami jari da zata rike kanta da kuma yaran da take daukar nauyinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button