Hausa Songs
Abdul Saheer – Na Kamu

Sponsored Links
Abdul Saheer Wanda Akafi Sani Da Malam Ali Na Cikin Shirin Film Din Dadin Kowa Ya Saki Sabuwar Wakarsa Mai Taken Suna “Na Kamu“.
Mutane Da Dama Sunyi Mamakin Jin Wannan Waka Daga Bakin Wannan Jarumi, Saboda Duk Kallon Da Mutane Sukeyi Mai Kawai Acting Ya Iya Ashe Ba’anan Yatsaya Ba Harma da Waka.
Zaka Iya Sauraran Wannan Waka Ko Kuma Kadanna Download Here Domin Sauke Wannan Waka Acikin Wayarka Ta Android Cikin Sauki.