Hausa Songs

Abdul D One – Sabon Alkalami

Sponsored Links

Abdul D One yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Sabon Alkalami“. Kowa yasan wannan mawaki ya kware wajen iya wakokin soyayya shiyasa yanzu haka yakara fitowa da masoyansa wata sabuwar wakar wadda zata nishadantar dasu.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa akan lokaci.

Related Articles

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button