Hausa Songs

Abdallah Amdaz – Waash Baby

Sponsored Links

Abdallah Amdaz – Waash Baby (Official Audio) 2022

Abdallah Amdaz shima ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Waash Baby” itama wannan waka ba’a cewa komai saboda ta yi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdallah Amdaz – Waash Baby Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdallah Amdaz – Waash Baby Mp3 Download

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button