Hausa Songs
Bayanin Sauti Ft. Umar M Shareef
Sponsored Links
Fitaccen mawakin masana’antar kannywood wato Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “Bayanin Sauti” Dashi da wani matashin mawaki mai suna Mr. YoungK.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa a kowane irin lokaci.
Mr. YoungK Ft. Umar M Shareef – Bayanin Sauti