Hausa Songs

Isah Ayagi – Amarsu ta Ango

Isah Ayagi ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Amarsu ta Ango” wannan mawaki dama kowa yasan yayi fice wajen kawowa masoyansa wakokin da zasu nishadanta yanzu hakama nasan zasuji dadin wannan waka ma.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Isah Ayagi – Amarsu ta Ango Download Mp3 domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa harma dana naija music.

Isah Ayagi – Amarsu ta Ango Download Mp3

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button