Hausa Songs

Bilal Autan Mawaka – Alkawarin Aure

Sponsored Links

Bilal Autan Mawaka – Alkawarin Aure Mp3 Download

Fitaccen matashin mawakin nan wanda akafi sani da Bilal Autan Mawaka ya saki wata sabuwar wakarsa mai suna “Alkawarin Aure”.

Alkawarin Aure wakace da ta ke trending a social media natabbata kai/ke idan kuka tsaya kuka saurari wannan waka na tabbata zata burgeku saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Bilal Autan Mawaka – Alkawarin Aure Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Bilal Autan Mawaka – Alkawarin Aure Mp3 Download

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

hausadrop

Aminu B Yusuf, Editor in Chief at HausaDrop.Com

Leave a Reply

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button