Nigeria Custom Service Tabude Daukan Ma’aikata

Hukumar Nigeria Custom Service (NCS) tabude daukar sabbin ma’aikata yau 13 gawatan December 2021 kamar yadda hukumar ta sanar a baya inda hukumar  tafitar da cewar cike wannan aikin na karamin lokacine na kwanki 21 wato sati 3 kenan. Hukumar ta fitar dukkan tsare tsare a inda ta sanya mukami ga kuwane matakin karatu tun daga Secondary certificate (SSCE), Diploma da NCE dakuma Degree ko HND inda suka ware musu ranar da zasu bude kamar haka:

Degree da HND

za’a bude a rana 13 ka wanata december 2021 (yaukinan)

Zasu naimi matsayin Custom Assistance Superintendent cadre ASC II (CONSOL 08)

Diploma da NCE

Za’a bude a ranar 15 gawatan december 2021 (Ranar Laraba)

Zasu naimi matsayin Custom Assistance inspector cadre AIC (CONSOL 06)

Secondary Certificate (SSCE)

Za’a bude ranar 17 ga watan december 2021 (Ranar Juma’a)

Zasu naimi matsayin Custom Assistance Cadre CA II, III (CONSOL 03, 04).

Domin cikiwa kadanna link dake kasa
https://customs.gov.ng/?page_id=7274

Kuyi share zuwa wasu group din

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button