Hausa Videos

Auta Mg Boy – So Da So Kauna Ft Tumba Gwaska (Video)

Auta Mg Boy ya saki videon sabuwar wakarsa mai taken suna “So Da So Kauna”. Wanda yanzu haka sun yi videon wakar ne da Tumba Gwaska. Gaskiya masoya wannan mawaki zanso kukalli videon wannan waka har karshe domin tayi kyau sosai.

Related Articles

Yanzu haka zaka iya kallon videon wannan waka, kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music.

So Da So Kauna – Mp4 Download

Leave a Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button