Hausa Songs
DOWNLOAD MUSIC: Hamisu Breaker – Sai Dake (Official Audio) 2021
Sponsored Links
Shararren mawakin nan na masana’antar kannywood wanda akafi sani da Hamisu Breaker ya dada fito da sabuwar wakarsa mai suna Sai Dake a gaskiya duk da ba waka nake saurara sosai ba amma danaji wannan waka tayi dadi sosai nasaurareta har karshe, zanzo ace masoya wannan mawaki sun saurari wannan waka.