Hausa Songs
VIDEO + AUDIO: Abdul D One – Ni Dake
Sponsored Links
Shahararren mawakin nan na Hausa film wanda ya tumbatsa wajen yin wakokin soyayya wanda akafi sani da Abdul D One yakara sakin bidiyon sabuwar wakarsa mai taken suna “NI DAKE”. Gaskiya zanso masoya wakokin soyayya su kalli wannan waka ko kuma suyi downloading dinta saboda tayi dadi sosai.
Starring: Husina
Produce by: Alin Dman
Directed by: Real Umar MB
Dop by: Umar Jama
Music Composer: Abdul D One
Welfare: Muhammad Melery One
Location Manager: Dan Hausa Shareef Studio
Costume: Zamani Vibez
Transportation: Official Abba Usman