Umar M Shareef – LA ILAHA ILALLAH

Fitaccen mawakin nan na masana’antar kannywood wanda akafi sani da Umar M Shareef ya saki sabuwar wakarsa mai taken suna “LA ILAHA ILALLAH” Gaskiya zanso masoya wannan mawaki kusaurari wannan waka saboda tayi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta. Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa masu nishadantarwa.

Related Articles

Umar M Shareef – LA ILAHA ILALLAH (Official Audio) 2021

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button