Hausa Songs
[MUSIC]: Kasheepu Amjad Ft. Umar M Shareef x Nura M Inuwa x Hamisu Breaker – Zanen Zabo
Sponsored Links
Kasheepu Amjad Ft. Umar M Shareef x Nura M Inuwa x Hamisu Breaker – Zanen Zabo Mp3 Download
Fitattun mawakan masana’antar kannywood wadanda akafi sani da Umar M Shareef, Nura M Inuwa, Hamisu Breaker tare da Kasheepu Amjad sun hada kai sun saki wata sabuwar wakar su mai suna “Zanen Zabo” wannan waka na tabbata zakuji dadinta sosai sai ma kun saurareta.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Zanen Zabo Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Kasheepu Amjad – Zanen Zabo Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.