Maryam Booth tayi wasu maganganu masu taba zuciya.

Allah sarki jarumar kannywood Maryam Booth tayi wasu maganganu masu taba zuciya akan marigayiya Zainab Booth mahaifiyar ta.

Mutuwar Zainab Booth tana daya daga cikin mutuwa da baza’a taba mantawa ta ita ba a masana’antar kannywood.

Daga cikin yayan marigayi Zainab Booth akwai wansa Allah ya daukaka acikin su Maryam Booth, Amude Booth.

Yanzu dai Maryam tayi wasu maganganu masu taba zuciya a cikin shirin daga bakin mai ita kaman yadda zamu sa muku cikin video nan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button