Hausa Songs
Isah Ayagi Ft Muntaqa M Ango – Arewa a yau (Official Audio) 2021
Sponsored Links
Isah Ayagi yasaki wata sabuwar wakarsa mai suna “Arewa a yau” dashi da shahararren mawakin nan mai suna “Muntaqa M Ango”.
Anyi wannan wakane domin yan arewa su tashi daga baccin da sukeyi, domin abubuwa dayawa sun wuce mu.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki.