Ina Neman Afuwa Ga Yan Nigeria Bisa Wakar Dana Yiwa Buhari – Ibrahim Yala Hayin Banki

Ibrahim Yala Hayin Banki wanda a lokacin zabe na baya idan zaku tuna wanda yayi Muhammadu Buhari waka ta, yau Nigeria ruko sai mai gaskiya sannu Buhari kai muke so Nigeria ya fito yabawa yan kasa hakuri bisa wakar dayayi wanda yake cewa.

Bayan wannan mawaki ya wallafa wannan bayani a shafinsa na instagram sai kuma daga baya yafara rera wakar ban hakuri da zai fitar domin al’umma su yafe masa akan kuskuren da ya aikata a baya.

Ibrahim Yala Hayin Banki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button