Cikin Kuka Makashin Hanifa Ya nemi Adaina cewa Ya sassara Hanifa

Yaya zaku dunga cewa ni na sassara hanifah ni ban yanka taba Abdul malik tanko Wanda yake zargin ya yanka hanifah a wannan lokacin a jahar kano ya magan tu cikin kuka

Yana baiyana abinda ya faru a wannan lokacin dan harma wasu sun Fara ganuwa da yuhuwar lauge cikin dani Harma alumma suka zuba ida nun su wajan ganin mai yake shirin farawa ne Akan wannan mutumin Wanda yanzu yake

Gaban manta sabo labarin dai ya zamo mai turkaka a Yanzu Wanda ake zargin cewa shine yayi wannan laifin a wannan lokacin kuma dai kowa yake jirin jin KO ganin wani irin hukuncin za’a yimasa a yanzu

Amman dai ya magan tu yana kara baiyana wani abun daga bakin sa kuma Babu wani a cikin alumma da baiya mamakin ganin cewa duk yadda zuciyar mutane take tafasada shi

Amman dai harma yake rin wannan maganar kuma dai a yanzubabu wani labarin da duk duniyar nan yake kara jan hankalin alumma kamar wannan labarin kumadai alumna Sun ZubA ido suna jirin gannin mai zai faru a wannan lokacin kuma masana shari’ah suna sunfara fadar abinda zai faru

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button