News
-
Lafiya lau za a yi zabukan 2023 ba tare da rikici ba– NSA
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, NSA, Manjo-Janar Babagana Monguno (mai ritaya) ya tabbatarwa ‘yan Najeriya cewa za’a…
-
Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da CBN daga aiwatar da wa’adin amfani da tsofaffin kuɗi
Kotun Ƙolin Najeriya ta dakatar da gamnatin tarayya daga aiwatar da wa’adin amfani da tsofaffin takardun kuɗin kasar. A bayan…
-
‘Yan siyasa da masu zabe ne babbar barazana ga zaben 2023 – Attahiru Jega
Tsohon shugaban hukumar zaben Najeriya, INEC, Farfesa Attahiru Jega, ya ce ‘yan siyasa da ma masu zabe su ne babbar…
-
Yadda rashin kyakkyawar sadarwar intanet ke kawo cikas a hada-hadar kasuwancin Najeriya
Yan kasuwa da sauran al’ummar Najeriya na kokawa da matsalar rashin kyakkyawar sadarwar intanet abin da suka ce na kawo…
-
IPMAN ta janye umarnin rufe gidajen mai da ta baiwa mambobinta
Kungiyar Dillalan Man man fetur Mai zaman Kanta ta Ƙasa, IPMAN, ta janye umarnin dakatar da ayyuka da ta baiwa…
-
Bidiyon Wasu Dalibai Guda Biyu Mace Da Namiji Sun Daura Aure A Tsakanin Su Da Naira 20
Wani abin mamaki ya faru yau lahadi 0/02/2023. A makarantar School Of Health Technology Jega Kebbi State Nigeria. inda wasu…
-
Emefiele ya ce zai ba INEC cikakken haɗin kai
Gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele ya tabbatar wa hukumar zaɓen Najeriya INEC cewa babban bankin ba zai yi wani…
-
Dillalan Man Fetur A Fadin Najeriya Sun Tsunduma Yajin Aiki
Kungiyar ta ce za a ci gaba da yajin aikin har sai abin da hali ya yi Kungiyar Dillalan Man…
-
Buhari ya gana da Emefiele da EFCC kan karancin Naira
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ganawar sirri da Gwamnan Babban Bankin Kasar, CBN, Godwin Emefiele da shugaban Hukumar Yaki…
-
Ooni Na Ife Ya Zama Dan Fim A Hollywood
Sarkin dai ya kasance abin labari a watannin baya, inda cikin dan lokaci ya auri mata sama da goma, bayan…
-
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum 6, Sun Raunata Sojoji A Binuwai
Maharan sun dauki tsawon minti 30 suna artabu da sojoji. Mahara sun kashe wasu kauyawa shida tare da raunata sojoji…
-
Tinubu Ya Bai Wa Iyalan Wadanda Aka Kashe A Katisna Kyautar 100m —Masari
Masari ya bukaci ‘yan Najeriya da kada su bari wani ya ribace su da maganar talauci da rashin tsaro. Gwamnan…
-
NAHCON ta ƙaddamar da cibiyar horon aikin Hajji
A yau Talata ne Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta ƙaddamar da cibiyar Horon Aikin Hajji ta Ƙasa, da nufin…
-
‘Yan fafutikar zaɓen 12 ga watan Yunin 1993 na sake haɗuwa – Ganduje
Gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya ce wasu ‘yan fafutikar zaɓen 12 ga watan Yunin…
-
An Gurfanar Da ’Yan Bangar Siyasa 10 A Sakkwato
Kwamishinan ’yan sandan jihar ya gargadi ’yan siyasa da hana magoya bayansu daukar da makamai yayin yakin neman zabe. Rundunar…
-
Wadanda Suka Rasu A Girgizar Kasar Turkiyya Da Syria Za Su Kai 20,000 —Jami’an Lafiya
WHO na fargabar mutanen da girgizar kasa ta kashe za su karu Jami’an lafiya sun bayyana fargaba cewa za a…
-
Canjin Kudi Da Wahalar Mai Sun Kai ’Yan Najeriya Bango
Bankin Duniya ya ce muddin ’yan Najeriya suka ci gaba da fama da wahalar mai ta karancin takardun Naira, to…
-
Masu fasa shaguna sun addabe mu, al’ummar Ogun sun koka
Mazauna garin Ijemo da ke unguwar Oba Ademola a garin Abeokuta a jihar Ogun, sun bayyana damuwarsu kan yadda barayi…
-
Kotu ta hana PDP dakatar da Wike
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Litinin ta hana jam’iyyar PDP dakatarwa ko kuma korar Gwamnan Rivers,…