Hausa Songs
Ahmad Delta – Al-qibla
Sponsored Links
Download ‘Al-qibla’ Song 2023 By Ahmad Delta
Ahmad Delta ya saki wata sabuwar wakar sa ta soyayya mai suna “Al-qibla” tare da mawakiya Murja Baba itama wannan waka ba magana dan tayi dadi matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ahmad Delta – Al-qibla Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.
Ahmad Delta – Al-qibla Mp3 Download
Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.