Hausa Videos
VIDEO + AUDIO: Umar M Shareef – Kina Nesa ( Official Music Video ) 2021 Dubai
Sponsored Links
Babban mawakin soyayya na masana’antar kannywood wanda akafi sani da Umar M Shareef yayi wata sabuwar waka a kasar Dubai dashi buduwar yarinyar nan wadda akafi saninta da Amal Umar ana kiran wakar da Kina Nesa. A gaskiya masoya wannan mawaki zanso suga wannan waka kuma zanso ace sun saurareta saboda nasan zasuji dadinta sosai.